Shirin Domin Iyali na wannan mako, ci gaba ne a tattaunawar da muke yi kan yadda ma'aurata za su hada kai don tallafa wa juna ...
Katsewar layin lantarki ya jefa yankunan arewa maso gabas da arewa maso yamma da wasu sassa na arewa maso tsakiyar Najeriya ...
An ga wasu daga cikin mutanen dauke da bukitai, a yayin da wasu ke amfani da mazubai daban-daban wajen jidar man daga tankar.
Majalisar Wakilai ta umarci kwamitocinta na Babban Birnin Tarayya (FCT), 'Yan sanda da su gudanar da cikakken bincike game da ...
A ranar Juma’a wani jami’in Majalisar Dinkin Duniya ya zargi dakarun tsaron Isra’ila da laifin yawan kaikaitar jami’an wanzar ...
Masana da mahukunta sun ce Hukuncin da babbar kotu ta yanke na haramtawa hukumar VIO tsarewa ko kuma cin tarar direbobin ...
Akalla mutum 21 suka mutu sanadiyyar wasu hare haren da Isra’ila ta kai, wanda suka hada da yara, bisa bayanan ma’aikatan ...
Shugaba Nicolas Maduro na Venezuela ya nada wani na hannun daman shi cikin majalisar zartaswa, wanda shugaban Amurka Joe ...
A cikin shirin Taskar VOA na wannan makon, jami’an lafiya a jamhoriar Nijar sun gudanar da wani gangamin ikon ido ga masu ...
Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne kan martani kan maganar cin 'yancin gashin kan kananan hukumomi a ...
Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da bankin duniya ke gargadin cewar cigaba da karin farashin man fetur na iya dawo da ...
Shirin Domin Iyali na wannan mako, ci gaba a tattaunawar da muke yi kan yadda ma'aurata za su hada kai don tallafa wa juna a ...